SANARWA! SANARWA! SANARWA!
Ina kwana mu, da fatan mun waye gari lfy? Bayan gaisuwa ta musamman ga kostomominmu. Muna sanar da masu tura sako ga wannan shafi, cewa abunde maballin sakon ne kawai dun tambayoyinku. Tambayoyi kamar haka:👇
(1) A wani gari shago mu take?
(2)A wani wuri shago mu take?
(3) Menene nambar wayar mu?
(4) Menene farashir hoto mu ?
(5) Muna daukar hoto a wajen studio?
(6) Kamar wasu irin hoto muke dauka? Tambayoyin wanda suka kunshi wannar kampani.
Duk wani sako da ya wuce abun da muka lissafo ba lallai mu iya maidawa ba.
Dalilai- wasu suna turo mana sakonnin kamar haka: 👉 Ya Kake, Ya Lbry, Nazo Shago Bakanan, Yaushe Zamu Hadu, Inaso Ka Koya Mun Sarrafa Hoto Da masu Chinikin Hoto da sauransu. Irin wannan sakonnin ba lallai mu maida ba saboda yawan sakonnin da suke shigo mana a kullun.
Da fatan zaku fahimce mu.
Mun gode da goyon baya da kuke bamu❤🙌
ALLAH ya saka da alkairi 'Ameen